SiyasaAfirka: Tsarin kasuwanci mara shingeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa06/27/2019June 27, 2019Najeriya na shirin shiga tsarin kasuwanci mara shinge a tsakanin kasashen nahiyar Afirka, da a baya ta yi kememe ta ki sanya hannu kan yarjejeniyar.https://p.dw.com/p/3LCuJTalla