1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kenya da Najeriya za su kawar da ta'addanci

Yusuf BalaJanuary 27, 2016

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da takwaransa na Kenya Uhuru Kenyatta sun sha alwashin kawar da ta'addanci a kasashensu da ma sauran sassan duniya.

https://p.dw.com/p/1HktE