Kenya: Kammala taron koli na tsakanin Jamus da Afirka
Tattalin arziki
Salissou Boukari
February 10, 2017
A karshen taron da ya gudana a birnin Nairobi na kasar Kenya, ministan kula da raya kasashe na Jamus Gerd Müller ya yi kira ga Jamus da ta kara yawan jarin da take zubawa a nahiyar Afirka.