Kida da waka domin yaki da talauciTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video09/25/2015September 25, 2015A wani yunukuri na yaki da talauci da shan miyagun kwayoyi da aikata laifuka kisa a cikin unguwanin yaku bayi a birninin Nairobi na Kenya wasu matasa sun tsara kansu ta hanyar yin kida na zamani irin na Korogocho.https://p.dw.com/p/1GdqATalla