SiyasaKim da Moon sun kama hanyar daidaitawaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba04/27/2018April 27, 2018A wani yunkuri na kawo karshen rikici shugabanin kasashen Koriya ta Arewa da ta Kudu sun kafa tarihi bayan wata ganawa a wannan Juma'a don cimma matsaya a kan sabanin da ya haifar da tsamin dangantaka a tsakaninsu. https://p.dw.com/p/2woNHTalla