You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kolofata
Kolofata wata karamar hukuma ce da ke cikin yankin Arewa mai nisa na Kamaru.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin rana na DW na 02.06.2017
A cikin shirin za a ji cewa wasu 'yan kunar bakin wake kananan 'yan mata guda biyu sun tashi bam din da ke jikin su a sansanin 'yan gudun hijira na Kolofata da ke Kamaru, inda suka hallaka mutane tara tare da jikkata wasu da dama.
Sabbin hare-hare a Kolofata na kasar Kamaru
Mutane bakwai sun rasa rayukansu a wasu tagwayen hare-hare a garin Kolofata da ke arewacin kasar Kamaru.
Hare-haren 'yan Boko Haram a Kamaru
Akalla 'yan kasar Kamaru 1.500 ne suka mutu sakamakon hare-haren Boko Haram a cewar kungiyar Crisis Group.
Harin bam a wani masallaci a Kamaru
Arewacin Kamaru na ganin hare-hare irin wannan masu alaka da ta'addancin Boko Haram.
Hare-haren ta'addanci na kamari a Kamaru
Kasar Kamaru na fuskantar hare-haren ta'addanci.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 1
Shafi na gaba