1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaKamaru

Zabtarewar kasa a Kamaru

November 12, 2024

Zabtarewa kasa a Kamaru na faruwa a duk lokacin damuna a sassa dabam-dabam na kasar abin da ke haddasa hasarar rayuka da yawa

https://p.dw.com/p/4mvFc
Zabtarewar kasa a Kamaru na haddasa hasarar rayuka
Zabtarewar kasa a Kamaru na haddasa hasarar rayukaHoto: Radek Kucharski/Zoonar/IMAGO

 Ba karon farko ba ne ake samun zabtarewar kasa a Kamaru musamman lokutan damuna, yayin da ake ci gaba da tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya.   Lamarin da ya sa ake samu hasarar rayuka a ko wacce shekara a sassan kasar dabam-dabam.   Daga kasa za a iya sauraron sauti.

Stills Eco Africa-Sendung 12.01.2024 / Konfliktlösung Bauern Ghana
Hoto: DW