1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Koriya ta Arewa za ta sake gwajin mamakin nukiliya

Mouhamadou Awal Balarabe
September 4, 2017

Koriya ta Kudu ta bayyana cewar takwararta ta Arewa na shirin sabon gwajin makamin kare dangi shigen wanda ta yi a karshen mako, lamarin da ya sa ta dauki matakan kare kanta daga barazana.

https://p.dw.com/p/2jKEm