SiyasaShirin Labarin WasanniTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo LMJ04/27/2020April 27, 2020Shirin Labarin Wasanni na wannan lokaci ya yi nazari kan halin da ake ciki a kungiyoyin wasannin kwallon kafa na lig-lig na Turai, inda wasu manyan kungiyoyi suka koma atisaye bayan dakatarawa da aka yi sakamakon annobar Coronavirus.https://p.dw.com/p/3bTNETalla