Lafiya Jari: 27.12.2024
December 27, 2024Talla
Wasu alkalluman na bincike na hukumar lafiya ta duniya sun numa cewar mutane miliyan 27 ke kauracewa asibitoci a yanki. An fi da son ko kana cikin koshin lafiya lokaci-zuwa lokaci ka ziyarci likta domin duba lafiyar jikin ka, saboda rigakafi, ba wai sai wata matsala ta taso ba, Rashin zuwa asibitin na daya daga cikin dalilan da ke janyo saurin mutuwa. Daga kasa za a iya sauraron sautin