1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Magance cunkoson ababan hawa a Kenya

Abdullahi Tanko Bala
December 27, 2016

Wani dan Kenya mai suna Stephane Eboko ya kirkiro da manhajar Ma3Route da ke taimakawa matafiya. Eboko dai ya kirkiri wannan manhaja ce da nufin magance cunkoson ababan hawa da ake da su a kasar musamman manyan birane irinsu Nairobi.

https://p.dw.com/p/2Uvqz