Shin wane buri Amirka take da shi ga nahiyar Afirka?
Usman ShehuJuly 24, 2015
Masana na ci-gaba da yin sharhi kan mahimmancin ziyarar shugaban kasar Amirka Barack Obama a kasashen Kenya da Habasha, wasu na ganin hakan wata alama ce ta karfafa huldar Amirka da kasashen Afirka.