SiyasaMartanin Misrawa kan takarar al-SisiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare01/28/2014January 28, 2014Al'ummar Masar na ci gaba da nuna goyon bayansu ga takarar Abdulfattah al-Sisi wanda bayan an yi mi shi ƙarin girma, ana sa ran zai ajiye aikin soji ya shiga siyasa.https://p.dw.com/p/1AyRmTalla