SiyasaMatasan jihar Filato a Najeriya sun yi kira ga zaman lafiya.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullaye Maidawa 03/16/2015March 16, 2015Matasan Musulmi da Kirista a jihar Filato ta Tarayyar Najeriya, sunsha alwashin cewa, ba zasu bari 'yan siyasa su yi amfani dasu ba don tada hankula a lokacin babban zabe da kuma bayan sa.https://p.dw.com/p/1ErnETalla