1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fada na kara yin muni a Afghanistan

Abdourahamane Hassane
August 5, 2021

Kwamitin Sulhu na MDD na tattauna halin da ke ciki a Afghanistan, inda yan Taliban ke ci gaba da kara danawa zuwa birnin Kabul.

https://p.dw.com/p/3ybzT
Mitglieder des Sicherheitsrates der Vereinten Nationen halten zu Beginn einer Sitzung über Afghanistan im Hauptquartier der Vereinten Nationen im Stadtbezirk Manhattan in New York City eine Schweigeminute ein
Hoto: Reuters

Gwamnatin Afghanistan ce ta gabatar da bukatar yin taron tare da sauran kasashe, Nowai da  Estoniya, yanzu haka 'yan Taliban na gwabza kazamin fada tsakaninsu da dakarun gwamnati a manyan garuruwa a ciki har da Heirat da ke kan iyaka da Iran da kuma Kandahar da ke a yankin kudanci. Yakin ya kara yin muni ne bayan da dakarun Amirka da na sauran kasashen duniya suka fara ficewa daga Afghnistan din.