Merkel ta sake kare siyasarta kan 'yan gudun hijira
Gazali Abdou TasawaSeptember 7, 2016
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta kare manufarta ta karbar ‘yan gudun hijira, duk kuwa da sukar da take fiskanta kan siyasarta ta karbar baki wadda ke kawo bakin jinni ga gwamnatinta.