Siyasa Nadin sabon aljkalin-alkalan AmirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu Usman02/01/2017February 1, 2017Shugaban Donald Trump ya nada wani alkali mai ra'ayin rikau Neil Gorsuch a kotun kolin Amirka domin cike gurbin daya daga cikin alkalan kotun mai shari'a Antonin Scalia wanda ya rasu a watan fabrairun bara.https://p.dw.com/p/2WoEKTalla