1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yobe: Shawo kan matsalar ilimi

July 2, 2019

Sabon zababben gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya sha alwashin kawo karshen matsalar ilimi a jihar, da ma sauran jihohin yankin Arewa maso Gabshin Najeriya da ke fama da rashin tsaro.

https://p.dw.com/p/3LTH8