1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Shari'ar Diezani Alison-Madueke

Uwais Abubakar Idris
April 6, 2017

Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da tsohuwar ministar mai ta kasar Diezani Alison-Madueke bisa zargi na bada cin hanci ga ma'aikatan hukumar zabe.

https://p.dw.com/p/2aoJR