1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Doka da Shari'a

Najeriya: Shigar da kara kan badakalar rijiyar Malabu

Gazali Abdou Tasawa
December 21, 2016

Hukumar EFCC a Najeriya ta shigar da karar wasu fitattun ‘yan kasar bisa zargin karkatar da dala milyan 1.1 na kudin na sayar da rijiyar mai ta Malabu

https://p.dw.com/p/2UglS