SiyasaNajeriya ta dauki matakan rigakafin cutar CoronaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa01/29/2020January 29, 2020Gwamnatin Najeriya ta bayyana daukar karin matakai na rigakafin hana bayyanar cutar Coronavirus a kasar, tare kuma da yin kira ga jama’a da su kwantar da hankalinsu a kan wannan lamari. https://p.dw.com/p/3WzS7Talla