SiyasaNajeriya: Yanayin tsaro na ci gaba da haddasa mahawaraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa02/11/2020February 11, 2020Al’ummar Arewa maso gabashin Najeriya da ma na sauran sassan arewacin kasar sun bayyana kasawar gwamnatin Najeriya wajen samar musu da tsaro daya daga cikin manyan alkawuran da ta yi yayin yakin neman zabe.https://p.dw.com/p/3Xd1RTalla