SiyasaNan gaba kadan za a bayyana sakamakon zabe a GhanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane12/09/2020December 9, 2020A Ghana gabannin hukumar zabe ta bayyana sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu an soma yin gardama tsakanin Nana Akufo-Addo shugaba mai barin gado da jagoran 'yan adawa Dramani Mahama a kan nasara.https://p.dw.com/p/3mUB1Talla