1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nasarorin dan jarida Boniface Mwangi a Kenya

Lateefa Mustapha JaafarDecember 9, 2015

Mwangi ya lashe kyaututtuka da dama, sannan kuma ya samar da cibiyar da ke bada damar nuna rashin jin dadinsa ga yadda al'amuran siyasa ke gudana a Kenyan.

https://p.dw.com/p/1HK4K