1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wayar da kai dangane da Coronavirus

March 24, 2020

Masu rike da masarautun gargajiya a Jamhuriyar Nijar, sun tashi tsaye domin tallafawa gwamnati, a kokarin dakile yaduwar annobar Coronavirus ta hanyar wayar da kan mazauna yankunan karkara.

https://p.dw.com/p/3ZxRH