SiyasaSabuwar taƙaddama cikin jam'iyyar MNSD Nasara a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahaman Kanta11/06/2014November 6, 2014Jam'iyyar ta sanar da dakatar da wasu manyan ƙusoshinta guda 35 saboda sun shiga cikin gwamnatin haɗin kan ƙasa.https://p.dw.com/p/1DiQLTalla