1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW an safe na 02-08-2016

Gazali Abdou TasawaAugust 2, 2016

A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa dan takarar neman shugabancin Amirka a karkashin inwar Republicain Donald Trump na shan suka dangane da kalaman batanci kan iyayen wani soji musulmi da ya mutu a yaki a Iraki

https://p.dw.com/p/1Ja00