Saurari shirin DW na rana na 11-02-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAhmed Salisu02/11/2016February 11, 2016A cikin shirin za ku ji cewa kungiyoyin kare hakkin dan Adam sun koka kan tauye hakkin jama'a da ke bazuwa kamar wutar daji a Burundi musamman kan halin da wata mata mai suna Marie Claudette Kwisera da aka kama ke cikihttps://p.dw.com/p/1Hu7STalla