Saurari shirin DW na rana na 30-08-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa08/30/2016August 30, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar al'ummar kasar ta soma nuna damuwarta dangane da jinkirin da ake samu wajen girka sabuwar gwamnatin hadin kan kasa makonni biyu bayan da jam'iyyar adawa ta MNSD Nasara ta koma bangare masu mulkihttps://p.dw.com/p/1JsPATalla