1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na safe 07.02.2016

Yusuf BalaFebruary 7, 2016

A cikin shirin za a ji Koriya ta Arewa ta harba tauraran dan Adam bisa rakiyar makami mai linzami, yayin da a Nijer kuma nakasassu suka fito a dama da su a zaben kasar da ke tafe.

https://p.dw.com/p/1Hr2U