A cikin shirin za'a ji cewa bangaren shariár tarrayar Najeriya ya ki amincewa da bukatar alkalin alkalan kasar Gambia na samun alkalai daga Najeriyar domin shariár karar zabe da ya daukaka, abin da ke.alamu kara rincabewar al'amura ga shugaban kasar Gambia Yahya jammeh.