SiyasaSaurari shirin rana na 10.06.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala06/10/2018June 10, 2018A cikin shirin za a ji cewar Shugaban Amirka Donald Trump ya isa Singapore domin halartar taro mai cike da tarihi da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un. Lauyoyi a Chadi sun yanke shawarar ci gaba da yajin aiki saboda cin zarafin dan uwansu.https://p.dw.com/p/2zF3aTalla