1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 21.05.2017

May 21, 2017

A cikin shirin za'a ji Shugaba Donald Trump ya kalubalanci shugabanin Musulmi su tashi tsaye wajen yaki da ta'addanci. Akwai kuma shirin Abu Namu da Ku shiga Kulob a karshe a ji shirin wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/2dL36