SiyasaSaurari shirin rana na 29.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/29/2017January 29, 2017A ciki akwai Shugaba Donald Trump da ya haifar da rudani game da hana 'yan wasu kasashe shiga Amirka, kana a Faransa jam'iyya mai mulki tana tantance wanda zai yi mata takara a zaben da ke tafe na shugaban kasa.https://p.dw.com/p/2WatATalla