A cikin shirin za ji yarima mai jiran gadon Saudiyya Mohammed bin Salman yace Isra'ila na da cikakken hakki akan kasarta. A kasar Ghana masana kidayar al'umma sun yi hasashen cewa kasar na iya fuskantar matsalolin tattalin arziki matukar mahukunta ba su dauki matakin takaita yawan haihuwa ba.