A cikin shirin za a ji Fafaroma Francis ya bukaci sulhunta rikicin Amirka da Koriya ta Arewa ta hanyar diflomasiyya. Akwai kuma sharhunan bayan Labarai inda za'a ji matan da gwamnati ta dauka na rushe gine-ginen da suka ratsa ta hanyoyin babban layin wutar lantarki na kasa.