SiyasaSaurari shirin safe na 31.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/31/2017January 31, 2017A cikin shirin za a ji cewa shugaban Amirka Donald Trump ya kori Antoni Janar ta kasar wacce ta ki ta amincewa ta yi aiki da dokar da ya dauka wacce ta tanadi haramta wa 'yan wasu kasashen bakwai akasarinsu na Musulmi shiga kasar ta Amirka. https://p.dw.com/p/2Wh0CTalla