A shirin za a ji a Amirka wani alkalin kotu ya taka birki ga shirin Shugaba Donald Trump na hana baki da matafiya shiga kasarsa daga kasashe bakwai da suka hadar da Iran da Iraki da Yemen da Libiya da Somaliya da Siriya da ke da mafiya rinjaye na al'umma Musulmi.