Shirin safe na DW (06.07.2016)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala07/06/2016July 6, 2016A cikin shirin za a ji yau take salla a Najeriya da Saudiyya, inda a Najeriyar Musulmi ke biki tare da takwarorinsu Kirista a Kaduna da wasu sassan kasar. A Ghana marasa lafiya ke fama da karancin jini.https://p.dw.com/p/1JJqqTalla