Saurari shirin safe na DW na 10-03-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa03/10/2016March 10, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya kuma wani takun saka ne aka fara tsakanin gwamnatin da ma'aikatan kamfanin man fetur na kasa NNPC kan matakin gwamnatin na raba kamfanin man na kasa zuwa gida bakwai.https://p.dw.com/p/1IAELTalla