1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 13.01.2017

January 13, 2017

A cikin shirin za a ji kungiyar gamaiyar Afirka AU ta yi kira ga shugaban Gambiya Yahya Jammeh ya martaba sakamakon zaben da aka gudanar ya sauka ya mika mulki cikin girma da arziki, tana mai jan kunnensa da cewa zai dandana kudarsa idan matakinsa ya kai ga haifar da tarzoma.

https://p.dw.com/p/2VnMw