A cikin shirin za'a ji shugaban Amirka Donald Trump ya fara ziyarar rangadi a kasashe biyar a Gabas Ta Tsakiya da kuma nahiyar Turai. Yayin da a Najeriya gwamnatin kasar ta baiyana wasu matakai na jawo hankalin yan yawon bude ido da masu zuba jari daga kasashen ketare.