SiyasaSaurari shirin yamma na 23.11.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa11/23/2016November 23, 2016https://p.dw.com/p/2T8t9TallaZababben shugaban Amirka Donald Trump ya bayyana gwamnar Jihar South Carolina, Nikki Haley a matsayin wadda za ta zama jakadar kasar a Majalisar Dinkin Duniya, sannan 'Yan adawa Venezuela sun janye tattaunawa da gwamnati.