Shirin yamma na DW 07.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala10/07/2015October 7, 2015A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar bayan kotu ta halata wa Alhaji Saini Oumarou , jam'iyar MNSD Nasara da ke adawa, wasu 'yan majalisar dokoki cikin mutune 12 da suka yi wa jam'iyyar tawaye uwar jam'iyyar ta kori tara.https://p.dw.com/p/1GkBhTalla