Saurari shirin yamma na ranar 8 ga watan Satumba 2015
BabayoSeptember 8, 2015
A ciki akwai mahawara kan hanyoyin magance matsalolin samun bakin haure, yayin da a Yuganda 'yan adawa suke zargin Shugaban kasar da horas da mayakan sa-kai kan zaben da ke tafe