SiyasaShin taron Siriya zai dakatar da zubar da jini a kasar?To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUmaru-Danladi Aliyu01/22/2014January 22, 2014Ranar Laraba a garin Montreaux aka bude zaman taron sulhun rikicin kasar Siriya, tsakanin gwamnatin kasar ta shugaba Bashar al Assad da kungiyoyin yan tawaye.https://p.dw.com/p/1AvM5Talla