1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Duniya mai yayi ya duba batun zaben Jamus

Abdourahamane Hassane
September 19, 2017

Zaben na kasar Jamus yana daukar hankalin 'yan kasashen Turai da yawa, musamman yadda shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta kasance jagora a daukar matakai da kungiyar EU ke aiwatar cikin shekarun nan.

https://p.dw.com/p/2kIAb