1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ku saurari shirin rana na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afarSeptember 9, 2015

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahoto kan yadda gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kwace gadin bututun man fetur din kasar daga hannun 'yan bindiga na yankin Nija Delta da sauran rahotanni da shirye-shiryenmu.

https://p.dw.com/p/1GTkS