1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin kada kuri'a kan batun shigar Turkiya cikin EU

AhmedNovember 23, 2016

Majalisar dokoki ta Kungiyar Tarayyar Turai ta EU na shirin kada kuri'a kan batun amincewa ko kuma yin watsi da bukatar Turkiya ta shiga cikin Kungiyar.

https://p.dw.com/p/2T8d5