Shirin rabon katocin zabe a Jamhuriyar NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMahaman Kanta01/21/2016January 21, 2016Hukumar zaben Jamhuriyar Nijar CENI ta sanar da soma rabon katunan zabe daga ranar Alhamis 21 ga watan Janairu a kaf fadin kasar da ma kasashen waje.https://p.dw.com/p/1HhzGTalla